112. Al-Ikhlas - Alqur'ani
- 1. Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
- 2. "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
- 3. "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
- 4. "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."
1. Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
2. "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
3. "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
4. "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."