Al-Ghashiyah - ALQUR'ANI - Harun Yahya
-
1. Lalle ne labãrin (¡iyãma) mai rufe mutãne da tsoronta yã zo maka?
-
2. Wasu huskõki a rãnar nan ƙasƙantattu ne.
-
3. Mãsu aikin wahala ne, mãsu gajiya.
-
4. Zã su shiga wata wuta mai zãfi.
-
5. Ana shãyar da su daga wani marmaro mai zãfin ruwa.
-
6. Ba su da wani abinci fãce dai daga danyi.
-
7. Bã ya sanya ƙiba, kuma bã zai wadãtar daga yunwa ba.
-
8. Wasu huskõki a rãnar nan mãsu ni`ima ne.
-
9. Game da aikinsu, masu yarda ne.
-
10. (Suna) a cikin Aljanna maɗaukakiya.
-
11. Bã zã su ji yãsassar magana ba, a cikinta.
-
12. A cikinta akwai marmaro mai gudãna.
-
13. A cikinta akwai gadãje maɗaukaka.
-
14. Da kõfuna ar`aje.
-
15. Da filõli jẽre,
-
16. Da katifu shimfiɗe.
-
17. Ashe to bã zã su dũbãwa ba ga rãƙumã yadda aka halitta su?
-
18. Da zuwa ga sama yadda aka ɗaukaka ta?
-
19. Da zuwa ga duwãtsu yadda aka kafa su?
-
20. Da zuwa ga ƙasa yadda aka shimfiɗã ta?
-
21. sabõda haka, ka yi wa`azi, kai mai yin wa`azi ne kawai.
-
22. Ba ka zama mai ĩkon tanƙwasãwa a kansu ba.
-
23. Fãce dai duk wanda ya jũya bãya, kuma ya kãfirta.
-
24. To, Allah zai yi masa azãba, azãbar nan da take mafi girma.
-
25. Lalle ne, zuwa gare Mu kõmõwarsu take.
-
26. Sa`an nan lalle ne aikinMu ne Mu yi musu hisãbi.
SHARE
1
Al-Fatihah
2
Al Baqara
3
Ali `Imran
4
An-Nisa
5
Al-Ma`idah
6
Al-An`am
7
Al-A`raf
8
Al-Anfal
9
At-Tawbah
10
Yunus
11
Hud
12
Yusuf
13
Ar-Ra`d
14
Ibrahim
15
Al-Hijr
16
An-Nahl
17
Al-Isra
18
Al-Kahf
19
Maryam
20
Taha
21
Al-Anbya
22
Al-Haj
23
Al-Mu`minun
24
An-Nur
25
Al-Furqan
26
Ash-Shu`ara
27
An-Naml
28
Al-Qasas
29
Al-`Ankabut
30
Ar-Rum
31
Luqman
32
As-Sajdah
33
Al-Ahzab
34
Saba
35
Faatir
36
Ya-Sin
37
As-Saffat
38
Sad
39
Az-Zumar
40
Ghafir
41
Fussilat
42
sh-Shuraa
43
Az-Zukhruf
44
Ad-Dukhan
45
Al-Jathiyah
46
Al-Ahqaf
47
Muhammad
48
Al-Fath
49
Al-Hujurat
50
Qaf
51
Adh-Dhariyat
52
At-Tur
53
An-Najm
54
Al-Qamar
55
Ar-Rahman
56
Al-Waqi`ah
57
Al-Hadid
58
Al-Mujadila
59
Al-Hashr
60
Al-Mumtahanah
61
As-Saf
62
Al-Jumu`ah
63
Al-Munafiqun
64
At-Taghabun
65
At-Talaq
66
At-Tahrim
67
Al-Mulk
68
Al-Qalam
69
Al-Haqqah
70
Al-Ma`arij
71
Nuh
72
Al-Jinn
73
Al-Muzzammil
74
Al-Muddaththir
75
Al-Qiyamah
76
Al-Insan
77
Al-Mursalat
78
An-Naba
79
An-Nazi`at
80
Abasa
81
At-Takwir
82
Al-Infitar
83
Al-Mutaffifin
84
Al-Inshiqaq
85
Al-Buruj
86
At-Tariq
87
Al-A`la
88
Al-Ghashiyah
89
Al-Fajr
90
Al-Balad
91
Ash-Shams
92
Al-Layl
93
Ad-Duhaa
94
Ash-Sharh
95
At-Tin
96
Al-`Alaq
97
Al-Qadr
98
Al-Bayyinah
99
Az-Zalzalah
100
Al-`Adiyat
101
Al-Qari`ah
102
At-Takathur
103
Al-`Asr
104
Al-Humazah
105
Al-Fil
106
Quraysh
107
Al-Ma`un
108
Al-Kawthar
109
Al-Kafirun
110
An-Nasr
111
Al-Masad
112
Al-Ikhlas
113
Al-Falaq
114
An-Nas