logo HARUN YAHYA

Al-Kafirun - ALQUR'ANI - Harun Yahya

  • 1. Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"
  • 2. "Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."
  • 3. "Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."
  • 4. "Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."
  • 5. "Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."
  • 6. "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."
SHARE
Facebook
X
WhatsApp
Telegram
QR Code
QR Code