At-Takwir - ALQUR'ANI - Harun Yahya
-
1. Idan rãna aka shafe haskenta
-
2. Kuma idan taurãri suka gurɓãce (wani ya shiga a cikin wani).
-
3. Kuma idan duwãtsu aka tafiyar da su.
-
4. Kuma idan rãƙuma mãsu cikunna aka sakẽ su wãwai, bã ga kõwa ba.
-
5. Kuma idan dabbõbin dãji aka tattara su.
-
6. Kuma idan tẽkuna aka mayar da su wuta.
-
7. Kuma idan rãyuka aka haɗa su da jikunkunansu.
-
8. Kuma idan wadda aka turbuɗe ta da rai aka tambaye ta.
-
9. "Sabõda wane laifi ne aka kashe ta?"
-
10. Idan takardun ayyuka aka wãtsa su (ga mãsu su).
-
11. Kuma idan sama aka fẽɗe ta.
-
12. Kuma idan Jahĩm aka hũra ta
-
13. Kuma idan Aljanna aka kusantar da ita.
-
14. Rai ya san abin da ya halartar (a rãnar nan).
-
15. To, ba sai Na yi rantsuwa da taurãri matafã ba.
-
16. Mãsu gudu suna ɓũya.
-
17. Da dare idan ya bãyar da bãya.
-
18. Da sãfiya idan ta yi lumfashi.
-
19. Lalle ne shi (Alƙur`ãni) haƙƙan, maganar wani manzon (Allah) ne mai girma ga Allah.
-
20. Mai ƙarfi, mai daraja a wurin Mai Al`arshi.
-
21. Wanda ake yi wa ɗã`a (wato shugaban malã`iku) ne a can, amintacce.
-
22. Kuma abokinku ba mahaukaci ba ne.
-
23. Kuma lalle ne, yã gan shi a cikin sararin sama mabayyani.
-
24. Kuma shi, ga gaibi bã mai rowa ba ne.
-
25. Kuma shi (Alƙur`ani) bã maganar shaiɗani, wanda aka la`ana, ba ce.
-
26. Shin, a inã zã ku tafi?
-
27. Lalle ne shi (Alƙur`ãni), bã kõme ba ne fãce gargaɗi ga talikai.
-
28. Ga wanda ya so, daga cikinku, ya shiryu.
-
29. Kuma bã zã ku so ba sai idan Allah Ubangijin halitta Yã yarda.
SHARE
1
Al-Fatihah
2
Al Baqara
3
Ali `Imran
4
An-Nisa
5
Al-Ma`idah
6
Al-An`am
7
Al-A`raf
8
Al-Anfal
9
At-Tawbah
10
Yunus
11
Hud
12
Yusuf
13
Ar-Ra`d
14
Ibrahim
15
Al-Hijr
16
An-Nahl
17
Al-Isra
18
Al-Kahf
19
Maryam
20
Taha
21
Al-Anbya
22
Al-Haj
23
Al-Mu`minun
24
An-Nur
25
Al-Furqan
26
Ash-Shu`ara
27
An-Naml
28
Al-Qasas
29
Al-`Ankabut
30
Ar-Rum
31
Luqman
32
As-Sajdah
33
Al-Ahzab
34
Saba
35
Faatir
36
Ya-Sin
37
As-Saffat
38
Sad
39
Az-Zumar
40
Ghafir
41
Fussilat
42
sh-Shuraa
43
Az-Zukhruf
44
Ad-Dukhan
45
Al-Jathiyah
46
Al-Ahqaf
47
Muhammad
48
Al-Fath
49
Al-Hujurat
50
Qaf
51
Adh-Dhariyat
52
At-Tur
53
An-Najm
54
Al-Qamar
55
Ar-Rahman
56
Al-Waqi`ah
57
Al-Hadid
58
Al-Mujadila
59
Al-Hashr
60
Al-Mumtahanah
61
As-Saf
62
Al-Jumu`ah
63
Al-Munafiqun
64
At-Taghabun
65
At-Talaq
66
At-Tahrim
67
Al-Mulk
68
Al-Qalam
69
Al-Haqqah
70
Al-Ma`arij
71
Nuh
72
Al-Jinn
73
Al-Muzzammil
74
Al-Muddaththir
75
Al-Qiyamah
76
Al-Insan
77
Al-Mursalat
78
An-Naba
79
An-Nazi`at
80
Abasa
81
At-Takwir
82
Al-Infitar
83
Al-Mutaffifin
84
Al-Inshiqaq
85
Al-Buruj
86
At-Tariq
87
Al-A`la
88
Al-Ghashiyah
89
Al-Fajr
90
Al-Balad
91
Ash-Shams
92
Al-Layl
93
Ad-Duhaa
94
Ash-Sharh
95
At-Tin
96
Al-`Alaq
97
Al-Qadr
98
Al-Bayyinah
99
Az-Zalzalah
100
Al-`Adiyat
101
Al-Qari`ah
102
At-Takathur
103
Al-`Asr
104
Al-Humazah
105
Al-Fil
106
Quraysh
107
Al-Ma`un
108
Al-Kawthar
109
Al-Kafirun
110
An-Nasr
111
Al-Masad
112
Al-Ikhlas
113
Al-Falaq
114
An-Nas