Al-Inshiqaq - ALQUR'ANI - Harun Yahya
-
1. Idan sama ta kẽce,
-
2. Ta saurari Ubangijinta, kuma aka wajabta mata yin saurãron,
-
3. Kuma idan ƙasã aka mĩƙe ta,
-
4. Kuma ta jẽfar da abin da yake a cikinta, tã wõfinta daga kõme.
-
5. Kuma ta saurãri Ubangijinta, aka wajabta mata yin saurãren,
-
6. Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne.
-
7. To, amma wanda aka bai wa littãfinsa da damansa.
-
8. To, za a yi masa hisãbi, hisãbi mai sauƙi.
-
9. Kuma ya jũya zuwa ga iyãlinsa (a cikin Aljanna), yanã mai raha.
-
10. Kuma amma wanda aka bai wa littãfinsa, daga wajen bãyansa.
-
11. To, zã shi dinga kiran halaka!
-
12. Kuma ya shiga sa`ĩr.
-
13. Lal1e ne shi, yã kasance (a dũniya) cikin iyãlinsa yanã mai raha.
-
14. Lalle ne yã yi zaton bã zai kõmo ba.
-
15. Na`am! Lalle ne, Ubangijinsa Ya kasance Mai gani gare shi.
-
16. To, ba sai Nã rantse da shafaƙi ba.
-
17. Da dare, da abin da ya ƙunsa.
-
18. Da watã idan (haskensa) ya cika.
-
19. Lalle ne kunã hawan wani hãli daga wani hãli.
-
20. To, mẽ ya sãme su, ba su yin ĩmãni?
-
21. Kuma idan an karanta Alkur`ãni a kansu, bã su yin tawãli`u?
-
22. Ba haka ba! waɗanda suka kãfirta, sai ƙaryatãwa suke yi.
-
23. Alhãli Allah Shĩ ne Mafi sani ga abin a suke tãrãwa.
-
24. Saboda haka, ka yi musu bushãra da azãba mai raɗaɗi.
-
25. Fãce waɗanda suka yi ĩmãni, suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da wani sakamako wanda bã ya yankẽwa.
SHARE
1
Al-Fatihah
2
Al Baqara
3
Ali `Imran
4
An-Nisa
5
Al-Ma`idah
6
Al-An`am
7
Al-A`raf
8
Al-Anfal
9
At-Tawbah
10
Yunus
11
Hud
12
Yusuf
13
Ar-Ra`d
14
Ibrahim
15
Al-Hijr
16
An-Nahl
17
Al-Isra
18
Al-Kahf
19
Maryam
20
Taha
21
Al-Anbya
22
Al-Haj
23
Al-Mu`minun
24
An-Nur
25
Al-Furqan
26
Ash-Shu`ara
27
An-Naml
28
Al-Qasas
29
Al-`Ankabut
30
Ar-Rum
31
Luqman
32
As-Sajdah
33
Al-Ahzab
34
Saba
35
Faatir
36
Ya-Sin
37
As-Saffat
38
Sad
39
Az-Zumar
40
Ghafir
41
Fussilat
42
sh-Shuraa
43
Az-Zukhruf
44
Ad-Dukhan
45
Al-Jathiyah
46
Al-Ahqaf
47
Muhammad
48
Al-Fath
49
Al-Hujurat
50
Qaf
51
Adh-Dhariyat
52
At-Tur
53
An-Najm
54
Al-Qamar
55
Ar-Rahman
56
Al-Waqi`ah
57
Al-Hadid
58
Al-Mujadila
59
Al-Hashr
60
Al-Mumtahanah
61
As-Saf
62
Al-Jumu`ah
63
Al-Munafiqun
64
At-Taghabun
65
At-Talaq
66
At-Tahrim
67
Al-Mulk
68
Al-Qalam
69
Al-Haqqah
70
Al-Ma`arij
71
Nuh
72
Al-Jinn
73
Al-Muzzammil
74
Al-Muddaththir
75
Al-Qiyamah
76
Al-Insan
77
Al-Mursalat
78
An-Naba
79
An-Nazi`at
80
Abasa
81
At-Takwir
82
Al-Infitar
83
Al-Mutaffifin
84
Al-Inshiqaq
85
Al-Buruj
86
At-Tariq
87
Al-A`la
88
Al-Ghashiyah
89
Al-Fajr
90
Al-Balad
91
Ash-Shams
92
Al-Layl
93
Ad-Duhaa
94
Ash-Sharh
95
At-Tin
96
Al-`Alaq
97
Al-Qadr
98
Al-Bayyinah
99
Az-Zalzalah
100
Al-`Adiyat
101
Al-Qari`ah
102
At-Takathur
103
Al-`Asr
104
Al-Humazah
105
Al-Fil
106
Quraysh
107
Al-Ma`un
108
Al-Kawthar
109
Al-Kafirun
110
An-Nasr
111
Al-Masad
112
Al-Ikhlas
113
Al-Falaq
114
An-Nas