logo HARUN YAHYA

At-Takathur - ALQUR'ANI - Harun Yahya

  • 1. Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku).
  • 2. Har kuka ziyarci kaburbura.
  • 3. A`aha! (Nan gaba) zã ku sani.
  • 4. Sa`an nan, tabbas, zã ku sani.
  • 5. Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni.
  • 6. Lalle ne da kuna ganin Jahĩm.
  • 7. Sa`an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane.
  • 8. Sa`an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni`imar (da aka yi muku).
SHARE
Facebook
X
WhatsApp
Telegram
QR Code
QR Code