logo HARUN YAHYA

Al-Ma`un - ALQUR'ANI - Harun Yahya

  • 1. Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?
  • 2. To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).
  • 3. Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.
  • 4. To, bone yã tabbata ga masallata.
  • 5. Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu.
  • 6. Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)
  • 7. Kuma suna hana taimako.
SHARE
Facebook
X
WhatsApp
Telegram
QR Code
QR Code